https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

3 Aug 2020
INEC za ta yiwa dokar zabe gyara domin tunkarar zabukan 2023

Home INEC za ta yiwa dokar zabe gyara domin tunkarar zabukan 2023
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta fitar da wasu sabbin tsare-tsare da za’a yi amfani da su wajen yiwa dokar zabe kwaskwarima domin bata damar yin aikin ta a yayin manyan zabuka a kasar nan da kuma tantance jami’iyyu. Wadannan tsare-tsare dai na cikin jawabin da shugaban hukumar Farfesa Mahmoud Yakubu ya […]

source https://dalafmkano.com/?p=10037&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=inec-za-ta-yiwa-dokar-zabe-gyara-domin-tunkarar-zabukan-2023

Share this


Author: verified_user

0 Comments: