https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

6 Aug 2020
Inter Milan: Sanchez zai rinka daukan Fam 560,000 duk mako

Home Inter Milan: Sanchez zai rinka daukan Fam 560,000 duk mako
Kungiyar kwallon kafa ta Inter have ta tabbatar da daukan dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Manchester United Sanchez a matsayin dan wasan ta na din-din-din. Sanchez ya rattaba kwantiragin shekaru uku a Inter Milan bayan da kungiyar ta dauke shi a matsayin aro. Sanchez mai shekaru 31, dan kasar Chile ya koma Manchseter […]

source https://dalafmkano.com/?p=10201&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=inter-milan-sanchez-zai-rinka-daukan-fam-560000-duk-mako

Share this


Author: verified_user

0 Comments: