https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

5 Aug 2020
IPMAN: A sayar da mai lita Naira 150

Home IPMAN: A sayar da mai lita Naira 150
Kungiyar dillalan man fetur ta kasa IPMAN ta umarci dukkan ‘ya’yan kungiyar a jihar Kano da su sayar da kowace litar man fetur a kan farashin naira 150. Shugaban kungiyar reshen jihar Kano, Bashir Danmalam ya bayyana hakan a zantawar sa da manema a ranar Laraba. Ya ce, “Umarnin ya biyo bayan sanarwa daga kamfanin […]

source https://dalafmkano.com/?p=10166&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=ipman-a-sayar-da-mai-lita-naira-150

Share this


Author: verified_user

0 Comments: