https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

13 Aug 2020
Iyaye na taimakawa wajen lalacewar tarbiyar matasa – Kwamaret Adamu

Home Iyaye na taimakawa wajen lalacewar tarbiyar matasa – Kwamaret Adamu
Wani wani matashi dan gwagwarmaya, Kwamaret Adamu Dayi ya ce, iyaye na taka rawar gani wajen lalacewar tarbiyar matasa a wannan zamanin. Kwamaret Adamu ya bayyana hakan ne a zantawar sa da gidan rediyon Dala ranar Alhamis. Ya ce, “Matsalolin da su ke damun matasa a yau, ni a nawa tunanin abubuwa ne guda uku, […]

source https://dalafmkano.com/?p=10432&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=iyaye-na-taimakawa-wajen-lalacewar-tarbiyar-matasa-kwamaret-adamu

Share this


Author: verified_user

0 Comments: