https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

7 Aug 2020
Jaddawalin Bundesliga: Munich za ta fara wasan farko da Schalke 04

Home Jaddawalin Bundesliga: Munich za ta fara wasan farko da Schalke 04
Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich za ta fara gasar cin kofin Bundesliga na kakar 2020-21 a ranar Juma’a 18 ga watan Satumba. Mai rike da kambun gasar sau 8 a jere  wanda yanzu haka sabon jaddawalin gasar ya nuna cewa za ta fara wasan farkon ta da kungiyar Schalke a gidan Bayern Munich. Ga […]

source https://dalafmkano.com/?p=10266&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=jaddawalin-bundesliga-munich-za-ta-fara-wasan-farko-da-schalke-04

Share this


Author: verified_user

0 Comments: