https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

12 Aug 2020
Javi Martinez: Bayan ya lashe kofi 19 yanzu zai bar Munich – Rummenigge

Home Javi Martinez: Bayan ya lashe kofi 19 yanzu zai bar Munich – Rummenigge
Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich, Karl-Heinz Rummenigge, ya tabbatar da cewa dan wasan tsakiyar kungiyar, Javi Martinez zai bar kungiyar bayan da ya shafe tsawon shekaru 8 a na gwabzawa tare da shi. Martinez mai shekaru 31 ya dawo Bayern Munich daga kungiyar Athletic Bilbao tun a shekarar 2012 wanda ya lashe kofi […]

source https://dalafmkano.com/?p=10387&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=javi-martinez-bayan-ya-lashe-kofi-19-yanzu-zai-bar-munich-rummenigge

Share this


Author: verified_user

0 Comments: