https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

3 Aug 2020
Jihar Nasarawa: Hadin kan jami’an zai kawo karshe rashin tsaro – Gwamna

Home Jihar Nasarawa: Hadin kan jami’an zai kawo karshe rashin tsaro – Gwamna
Gwamnatin jihar Nasarawa ta bukaci hukumomin tsaro a fadin jihar da su hada kai wajen gudanar da ayyukan su, da nufin kawo karshen rashin tsaro a fadin jihar. Gwannan Jihar Abdullahi Sule ne ya bayyan hakan yayin zantawa da manema labarai. Ya na mai cewa, “Hadin kan hukumomin tsaro da daidaikun mutane musammamn matasa, hanya […]

source https://dalafmkano.com/?p=10027&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=jihar-nasarawa-hadin-kan-jamian-zai-kawo-karshe-rashin-tsaro-gwamna

Share this


Author: verified_user

0 Comments: