https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

8 Aug 2020
Juventus na neman koci a cikin jerin mutum biyar

Home Juventus na neman koci a cikin jerin mutum biyar
Biyo bayan Kocin ta Maurizio Sarri, yanzu haka Juventus na tunanin daukar guda daga cikin masu horaswa biyar a duniya. Cikin wadanda ta ke nema akwai, Mauricio Pochettino da Zinadine Zidane da Simone Inzaghi da Paulo Sousa da kuma Antonio Conte. Sai dai har yanzu Juventus ba ta cimma matsaya ba a kan sabon mai […]

source https://dalafmkano.com/?p=10298&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=juventus-na-neman-koci-a-cikin-jerin-mutum-biyar

Share this


Author: verified_user

0 Comments: