https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

11 Aug 2020
Kaduna: Majalisa ta dakatar da wasu ‘yan majalisa

Home Kaduna: Majalisa ta dakatar da wasu ‘yan majalisa
Nuna rashin da’ar wasu ‘yan majalisar dokokin jihar Kaduna guda uku a zauren majalisa ya janyo masu hukuncin dakatarwa na tsawon watanni tara a ranar Talata. Majalisar sun hada da tsohon mataimakin shugaban majalisar Mukhtar Isa Hazo da kuma wasu ‘ƴan majalisa biyu har tsawon watanni tara. Kwamitin ya zargi ɗan majalisa mai wakiltar Kagarko […]

source https://dalafmkano.com/?p=10340&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=kaduna-majalisa-ta-dakatar-da-wasu-yan-majalisa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: