https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

10 Aug 2020
Kalamen batanci ya janyo rataya ga wani matashi

Home Kalamen batanci ya janyo rataya ga wani matashi
Babbar kotun shari’ar musulnci dake zaman ta a jihar Kano karkashin mai shari’ah, Aliyu Muhammad Kani, ta yanke hukuncin kisa ga wani matashi mai suna Yahaya Sharif Aminu Sharifai, bisa samun sa da laifin aika ta kalamen batanci ga fiyayyen halitta Manzo Sallalahu Alaihi Wasallama. Matashin mai shirin ban kwana da duniya, Sharif Aminu Sharifai […]

source https://dalafmkano.com/?p=10314&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=kalamen-batanci-ya-janyo-rataya-ga-wani-matashi

Share this


Author: verified_user

0 Comments: