https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

17 Aug 2020
Kananan yara miliyan 12 ba sa samun wadataccen abinci – Sabo Nanono

Home Kananan yara miliyan 12 ba sa samun wadataccen abinci – Sabo Nanono
Ministan aikin gona da raya karkara ta tarayya Alhaji Sabo Muhammad Nanono ya ce kimanin kananan yara miliyan 12 ne ke cikin matsalar rashin wadataccen abinci. Alhaji Sabo Nanono ya bayyana hakan yayin zantawa da manema labarai, wanda ya samu wakilcin mai bashi shawara Dr. Adeyinka Onabolu ne ya sanar da hakan a birnin Abeokuta […]

source https://dalafmkano.com/?p=10538&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=kananan-yara-miliyan-12-basa-samun-wadataccen-abinci-sabo-nanono

Share this


Author: verified_user

0 Comments: