https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

6 Aug 2020
Kano: Motar Tirela ta kashe mutane a titin Panshekara

Home Kano: Motar Tirela ta kashe mutane a titin Panshekara
Wani hatsarin mota da ya afku a titin Panshekara da ke yankin karamar hukumar Kumbotso ya haifar da asarar rayuka da kuma raunata wasu. Hatsarin ya afku ne da yammacin jiya Laraba, bayan da wata mota kirar Tirela ta kwace, ta yi awon gaba da wani baburin adai-daita sahu, sannan kuma ta je ta bugi […]

source https://dalafmkano.com/?p=10189&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=kano-motar-tirela-ta-kashe-mutane-a-titin-panshekara

Share this


Author: verified_user

0 Comments: