https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

3 Aug 2020
Kano: Wasu matasa sun kai wa wani sha’iri farmaki

Home Kano: Wasu matasa sun kai wa wani sha’iri farmaki
Wasu tunzurarrun matasa dauke da makamai sun kai farmaki a kan wani sha’iri mai majalasi wanda a ke yiwa lakani da Alhajin Zi Khalifan Dan Dogarai . Lamarin ya faru a unguwar Bachirawar Madugu kan titin Katsinawa. Shaidun gani da ido sun bayyana cewar, Alhajin Zi Khalifan Dan Dogarai ya na tsaka da rera bege […]

source https://dalafmkano.com/?p=10013&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=kano-wasu-matasa-sun-kaiwa-wani-shairi-farmaki

Share this


Author: verified_user

0 Comments: