https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

10 Aug 2020
Kano: ‘Yan Bijilante sun tafi yajin aiki

Home Kano: ‘Yan Bijilante sun tafi yajin aiki
Kungiyar ‘yan sintiri ta bijilante da ke garin Zawaciki a karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, sun tafi yajin aikin bayar da tsaro na kwanaki biyar saboda sabanin da su ka samu tsakanin su da matasan unguwar. Al’amarin ya faru ne a masallacin Idi da ke Zawaciki lokacin bikin sallah babba, inda ‘yan bijilanten su […]

source https://dalafmkano.com/?p=10318&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=kano-yan-bijilante-sun-tafi-yajin-aiki

Share this


Author: verified_user

0 Comments: