https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

4 Aug 2020
Karo na farko: An yi gwajin kwakwalwa ga masu niyyar aure a Kano

Home Karo na farko: An yi gwajin kwakwalwa ga masu niyyar aure a Kano
A karo na farko an yi gwajin kwakwalwa ga masu niyyar yin aure a unguwar Danbare da ke jihar Kano domin dakile yawaitar rikicin ma’aurata wanda ke haddasa kashe-kashen juna. Mai unguwar ta Danbare Saifullahi Abba Labaran ne ya bayyana hakan a zantawar sa da gidan rediyon Dala ranar Talata. Ya ce, “Wannan doka mun […]

source https://dalafmkano.com/?p=10119&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=karo-na-farko-an-yi-gwajin-kwakwalwa-ga-masu-niyyar-aure-a-kano

Share this


Author: verified_user

0 Comments: