https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

17 Aug 2020
Katin dan kasa ya sanya matasa karaya a neman aikin dan sanda – El Jamil

Home Katin dan kasa ya sanya matasa karaya a neman aikin dan sanda – El Jamil
Wani matashi mai kokarin ganin matasan arewa sun samu gurabe a aikin damara daban-daban, Kwamared El Jamilu Ibrahim Danbatta, ya ce, amfani da shaidar katin dan kasa yayin daukar sabbin ‘yan sanda a bana ya kawo matsala ga matasan da ke kokarin shiga aikin. El Jamil, ya bayyana hakan ne a zantawar sa da gidan […]

source https://dalafmkano.com/?p=10542&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=katin-dan-kasa-ya-sanya-matasa-karaya-a-neman-aikin-dan-sanda-el-jamil

Share this


Author: verified_user

0 Comments: