https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

6 Aug 2020
Katsina: Ba ‘yan sanda 30 ne ke aikin bayar da tsaro ba – Rundunar ‘yan sanda

Home Katsina: Ba ‘yan sanda 30 ne ke aikin bayar da tsaro ba – Rundunar ‘yan sanda
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta yi martani kan furucin gwamnan jihar Aminu Bello Masari, na cewa ‘yan sanda 30 ne kadai ke aikin bayar da tsaro a kauyuka guda 100 na jihar. Gwamnan ya yi wannan furuci ne a yayin liyafar cin abincin rana da rundunar sojin sama ta kasa ta shirya domin bikin […]

source https://dalafmkano.com/?p=10187&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=katsina-ba-yan-sanda-30-ne-ke-aikin-bayar-da-tsaro-ba-rundunar-yan-sanda

Share this


Author: verified_user

0 Comments: