https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

5 Aug 2020
Katsina: Masu yin WAEC ne za su koma makaranta ranar Goma ga wata ­- Salisu Kerau

Home Katsina: Masu yin WAEC ne za su koma makaranta ranar Goma ga wata ­- Salisu Kerau
Gwmanatin Jihar Katsina ta ce, ‘yan ajin karshe na makarantun sakandiren Jihar za su koma makarantu a ranar Goma ga watan da muke ciki, domin fara shirye-shiryen rubutu jarrawarbar kammala sakandire ta yammcin Afrika WAEC. Wannan na cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun Jami’in hulda da Jama’a na ma’aikatar Ilimi na jihar, Salisu […]

source https://dalafmkano.com/?p=10134&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=katsina-masu-yin-waec-ne-za-su-koma-makaranta-ranar-goma-ga-wata-salisu-kerau

Share this


Author: verified_user

0 Comments: