https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

11 Aug 2020
Kisan wuta: Magidanci ya kai karar tsohon mijin matar sa kotu

Home Kisan wuta: Magidanci ya kai karar tsohon mijin matar sa kotu
Ana zargin wani mutum mai suna Usman Ali dake unguwar Dabai a jihar Kano da bibiyar tsohuwar matar sa da ya sake ta, bayan ta tare a gidan sabon mijin ta, har ma kuma ake zargin ya saya mata waya yana kiran ta suna haduwa a wani wajen daban. Tun da fari dai an gabatar […]

source https://dalafmkano.com/?p=10338&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=kisan-wuta-magidanci-ya-kai-karar-tsohon-mijin-matar-sa-kotu

Share this


Author: verified_user

0 Comments: