https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

11 Aug 2020
Kostas Tsimikas: Sabon dan wasan bayan Liverpool

Home Kostas Tsimikas: Sabon dan wasan bayan Liverpool
Dan wasan mai shekaru 24 wanda ya ke taka leda a kungiyar Olympiakos ta kasar Girka, yanzu haka ya rattaba kwantiragi a kan kudi Fam miliyan 11.7. Dan wasan Tsimikas ya rattaba hannu na zama a kungiyar har tsawon shekaru 5 wanda a ke ganin za su goga kafada da dan wasan bayan gefen kungiyar, […]

source https://dalafmkano.com/?p=10332&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=kostas-tsimikas-sabon-dan-wasan-bayan-liverpool

Share this


Author: verified_user

0 Comments: