https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

12 Aug 2020
Kotu: Magidanci ya gurfana a kan zargin zaikewa ‘yar shekaru 5

Home Kotu: Magidanci ya gurfana a kan zargin zaikewa ‘yar shekaru 5
Kotun majistiret mai lamba 35, da ke zaman ta a unguwar Nomanslad, karkashin mai shari’a Sunusi Usman Atana, ya aike da wani matashi Abubakar Muhammad Kwana Hudu gidan gyaran hali saboda zargin zaikewa karamar yarinya. Wani mutum mai suna Tijjani Nasiru ne ya yi korafi a wajen ‘yan sanda a kan cewar, Abubakar Muhammad ya […]

source https://dalafmkano.com/?p=10364&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=kotu-magidanci-ya-gurfana-a-kan-zargin-zaikewa-yar-shekaru-5

Share this


Author: verified_user

0 Comments: