https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

5 Aug 2020
Kotu: Na gaji da zama da miji na ina so ya sake ni – Wata mata

Home Kotu: Na gaji da zama da miji na ina so ya sake ni – Wata mata
Wata mata a rukunin kotunan shari’ar musulunci da ke zaune a Kofar Kudu ta yi karar mai gidan ta tana neman ya sawwake mata ta hanyar fansar kan ta saboda ta gaji da zaman auren da shi. A nasa bangare, mijin nata ko da kotu ta tuntube shi sai ya nuna ya na bukatar ci […]

source https://dalafmkano.com/?p=10141&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=10141

Share this


Author: verified_user

0 Comments: