https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

13 Aug 2020
Kotu: A na zargin wani mutum da satar shanu

Home Kotu: A na zargin wani mutum da satar shanu
Kotun majistiri mai lamba 35, karkashin mai shari’a Sunusi Usman Atana ta aike da wani mutum Baffa Usman mazaunin kauyen Gerawa a karamar hukumar Warawa wajen ‘yan sanda domin kara fadada bincike a kan sa. Baffa Usman a na zargin sa da laifin sata da kutse da kuma sayar da kayan sata, inda a ke […]

source https://dalafmkano.com/?p=10430&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=kotu-a-na-zargin-wani-mutum-da-satar-shanu

Share this


Author: verified_user

0 Comments: