https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

13 Aug 2020
Kudin addu’a: Muhyi ya sake magantuwa

Home Kudin addu’a: Muhyi ya sake magantuwa
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano karkashin jagorancin Barista Muhyi Magaji Rimin Gado ya gabatar da wani zama da ‘yan jaridu domin karin bayani a kan fitaccen dan siyasa a jihar Kano Ali Baba da a ke zargi da hannu wajen zabtarewa malamai kudin addu’a. Tun a makon […]

source https://dalafmkano.com/?p=10445&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=kudin-addua-muhyi-ya-sake-magantuwa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: