https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

3 Aug 2020
Kungiyoyi su rubanya ayyukan su na taimakawa daurarru – DSC Musbahu

Home Kungiyoyi su rubanya ayyukan su na taimakawa daurarru – DSC Musbahu
Mai magana da yawun rukunin gidajen gyaran hali da tarbiyya DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa ya yi kira ga sauran kungiyoyin al’umma da su rubanya ayyukan su na taimakawa daurarru. DSC Musbahu Lawan ya yi wannan kiran ne a yayin da yake karbar wani tallafi daga hannun wata kungiya mai suna Ramlat Charity foundation wacce […]

source https://dalafmkano.com/?p=10061&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=kungiyoyi-su-rubanya-ayyukan-su-na-taimakawa-daurarru-dsc-musbahu

Share this


Author: verified_user

0 Comments: