https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

15 Aug 2020
Kwalejin kimiyya da fasaha: An kori dalibai 25 a jihar Kogi

Home Kwalejin kimiyya da fasaha: An kori dalibai 25 a jihar Kogi
Kwalejin kimiyya da fasaha da ke jihar Kogi ta kori dalibai 25 da a ka kama da satar jarrabawa. Jami’ar hulda da jama’a da ke kwalejin, Mrs Uredo Omale ce ta bayyana haka a ranar Abasar. Korar ta biyo bayan zama na musamman da shugaban kwalejin su ka yi a ranar 13 ga watan Agustan, […]

source https://dalafmkano.com/?p=10502&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=kwalejin-kimiyya-da-fasaha-an-kori-dalibai-25-a-jihar-kogi

Share this


Author: verified_user

0 Comments: