https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

16 Aug 2020
Kyaftin din Dortmund zai rataye takalman sa daga harkar Tamaula

Home Kyaftin din Dortmund zai rataye takalman sa daga harkar Tamaula
Dan wasan bayan kungiyar Borussia Dortmund, kuma kyaftin din kungiyar Lukasz Piszczek, zai rataye takalman sa daga harkokin kwallaon kafa a kakar 2020-21. Dan wasan mai shekaru 35, ya koma Dortmund daga kungiyar Hertha Berlin a shekarar 2010 wanda ya zama dan wasan da ya ke tallafawa kungiyar. Cikin wata sanarwa da kungiyar ta fitar […]

source https://dalafmkano.com/?p=10523&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=kyaftin-din-dortmund-zai-rataye-takalman-sa-daga-harkar-tamaula

Share this


Author: verified_user

0 Comments: