https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

2 Aug 2020
Langa: Kumfada ta lallasa Kafin Chir Boys da shan ruwa dozin daya

Home Langa: Kumfada ta lallasa Kafin Chir Boys da shan ruwa dozin daya
A fafatawar da a ka yi a wani wasan gargajiya na Langa a garin Kumfada dake karamar hukumar Garko, Kungiyar Langa ta Kumfada ta lallas Kafin Chiri Boys da shan ruwa dozin daya. Wasan an yi shi ne domin murnar Sallah a tsakanin juna a yankin Garko tsakanin Kumfada da Kafin Chiri Boys. Abdulrashin Usman […]

source https://dalafmkano.com/?p=10004&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=langa-kumfada-ta-lallasa-kafin-chir-boys-da-shan-ruwa-dozin-daya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: