https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

5 Aug 2020
Liverpool za ta dauki dan wasan bayan Norwich City

Home Liverpool za ta dauki dan wasan bayan Norwich City
Kunguyar kwallon kafa ta Liverpool ta ce za ta dauki dan wasan bayan gefe kungiyar Norwich, Jamal Lewis a kan kudi Fam miliyan 10 domin ya zama wanda zai rinka taya Andy Robertson a bangaren baya. Lewis mai shekaru 22 dan bayan kasar Ireland ta Arewa, ya buga wasanni 28 a kakar bana ta Firimiyar […]

source https://dalafmkano.com/?p=10137&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=liverpool-za-ta-dauki-dan-wasan-bayan-norwich-city

Share this


Author: verified_user

0 Comments: