https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

12 Aug 2020
Mace ta mutu a kotu a na tsaka da tuhumar ta

Home Mace ta mutu a kotu a na tsaka da tuhumar ta
Wata mata da a ke zargin aikata laifi a na tsaka shari’a a babbar kotun shari’ar musulunci da ke rukunin kotunan shari’ar musulunci a Kofar Kudu Allah ya yi mata rasuwa. Matar dai su biyu a ka gurfanar a gaban kotun, inda kuma daga bisani bayan an zauna kotu a ka shaida mata cewar, daya […]

source https://dalafmkano.com/?p=10367&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=mace-ta-mutu-a-kotu-a-na-tsaka-da-tuhumar-ta

Share this


Author: verified_user

0 Comments: