https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

3 Aug 2020




Majalisar wakilai: Zamu gyara bangarorin man fetur – Ndudi

Home Majalisar wakilai: Zamu gyara bangarorin man fetur – Ndudi
Majalisar wakilai ta ce za ta tabbatar da kudirin gyaran bangororin man fetur na kasa nan da watan gobe na Satumba domin ya zama doka. Shugaban marasa rinjaye na majalisar Ndudi Elumelu ne ya bayyan hakan yayin zantawa da manema labarai. Ya ce, “Tuni majalisar ta kuma kafa kwamitin da zai mayar da hankali kan […]

source https://dalafmkano.com/?p=10021&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=majalisar-wakilai-zamu-gyara-bangarorin-man-fetur-ndudi

Share this


Author: verified_user

0 Comments: