https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

6 Aug 2020
Makarantu masu zaman kansu su saukakawa iyaye kudi saboda Corona – Ganduje

Home Makarantu masu zaman kansu su saukakawa iyaye kudi saboda Corona – Ganduje
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci shugabannin makarantu masu zaman kan su da su saukakawa iyaye wajen biyan kudin makaranta duba da yanayin da a ke ciki na Corona. Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana hakan a ranar Alhamis, lokacin da yake kaddamar da feshin magani a makarantun sakandaren jihar na gwamnati da masu […]

source https://dalafmkano.com/?p=10179&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=makarantu-masu-zaman-kan-su-saukawa-iyaye-kudi-saboda-corona-ganduje

Share this


Author: verified_user

0 Comments: