https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

10 Aug 2020
Manchester City ta yi babban kamu

Home Manchester City ta yi babban kamu
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City bangaren mata, ta dauki ‘yar wasan tsakiyar kasar Amurka, Sam Mewis. Mewis wadda ta takawa kasar ta leda ta Amurka har sau 67, kuma ta na daga cikin wadda ta tallafa a su ka dauki gasar cin kofin duniya ta mata a kakar bara bayan da su ka samu […]

source https://dalafmkano.com/?p=10326&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=manchester-city-ta-yi-babban-kamu

Share this


Author: verified_user

0 Comments: