https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

16 Aug 2020
Manchester City za ta dauki Messi

Home Manchester City za ta dauki Messi
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta fara tunanin daukar dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Lionel Mess. Jaridar Mirror ta kasar Ingila ta rawaito cewa City na neman Messi mai shekaru 33, sakamakon yadda dan wasan ke naman barin kungiyar, saboda halin da ta shiga. Mancheseter City ta shiga jerin kungiyoyi da […]

source https://dalafmkano.com/?p=10516&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=manchester-city-za-ta-dauki-messi

Share this


Author: verified_user

0 Comments: