https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

13 Aug 2020
Matasa sun gurfana a kotu saboda zargin sata

Home Matasa sun gurfana a kotu saboda zargin sata
Kotun majistiri mai lamba 35, karkashin mai shari’a Sunusi Usman Atana ta aike da wasu matasa gidan gyaran hali. Tun da fari kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano ya gurfanar da matasan a gaban kotun da laifin zargin hada baki da kutse da kuma sata, laifukan da suka saba a sashi na 34 da na 77 […]

source https://dalafmkano.com/?p=10428&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=matasa-sun-gurfana-a-kotu-saboda-zargin-sata

Share this


Author: verified_user

0 Comments: