https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

3 Aug 2020
Mawadata su rinka tallafawa mabukata da naman layya – Mansur Gabari

Home Mawadata su rinka tallafawa mabukata da naman layya – Mansur Gabari
Gidauniyar tausayawa da tallafawa mabukata wato Empathy Foundation ta ja hankalin al’ummar da suka sami damar gudanar da ibadar layya da su rika tallafawa yaran da ke tsare a gidajen masu lalurar kwakwalwa dana gidajen kangararru da naman layyar da suka yi domin sanya farin ciki a zukatan su. Shugaban gidauniyar Mansur Musa Gabari ne […]

source https://dalafmkano.com/?p=10056&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=mawadata-su-rinka-tallafawa-mabukata-da-naman-layya-mansur-gabari

Share this


Author: verified_user

0 Comments: