https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

12 Aug 2020
Mu na son Ganduje ya ba mu filin wasa na Sabon Gari – ‘Yan kasuwar Sabon Gari

Home Mu na son Ganduje ya ba mu filin wasa na Sabon Gari – ‘Yan kasuwar Sabon Gari
Sarkin Kasuwar Abubakar Rimi da akafi sani da kasuwar Sabon Gari a jihar Kano, Alhaji Nafi’u Indabo ya bukaci gwamnatin Jihar Kano da ta bai wa ‘yan kasuwar filin wasa na Kano Pillars da ke Unguwar Sabon-Gari domin ci gaban kasuwancinsu a wuraren. Alhaji Nafi’u Indabo ya bayyana hakan ne a yayin taron manema labarai […]

source https://dalafmkano.com/?p=10379&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=mu-na-son-ganduje-ya-ba-mu-filin-wasa-na-sabon-gari-yan-kasuwar-sabon-gari

Share this


Author: verified_user

0 Comments: