https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

3 Aug 2020
Muna fama da rashin isassun jami’an tsaro a Katsina – Masari

Home Muna fama da rashin isassun jami’an tsaro a Katsina – Masari
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya bayyana damuwar sa game da rashin isassun jami’an tsaro da za su kare dukiya da rayukar al’ummar jihar. Alhaji Aminu Bello Masari ya bayyana hakan ne lokacin da ya ke jawabi wajen walimar cin abinci domin murnar bikin babbar sallah wanda babban hafsan sojin sama na kasar nan […]

source https://dalafmkano.com/?p=10032&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=muna-fama-da-rashin-isassun-jamian-tsaro-a-katsina-masari

Share this


Author: verified_user

0 Comments: