https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

3 Aug 2020
Muna kira ga gwamnatin tarayya ta magance matsalar tsaro – CAN

Home Muna kira ga gwamnatin tarayya ta magance matsalar tsaro – CAN
Kungiyar kiristoci ta kasa CAN ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta yi duk mai yiwuwa wajen kawo karshen rashin tsaro da kashe-kashen mutane a kudancin jihar Kaduna. Shugaban kungiyar reshen jihar Bishop Goddy Okafor ne ya bayyana hakan yayin zantawa da manema labarai. Ya ce, “Rashin tsaro na taka rawa wajen tashin hankula […]

source https://dalafmkano.com/?p=10024&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=muna-kira-ga-gwamnatin-tarayya-ta-magance-matsalar-tsaro-can

Share this


Author: verified_user

0 Comments: