https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

9 Aug 2020
Mutuwar Alhaji Shehu Rabi’u babban rashi ne a Kano – Buhari

Home Mutuwar Alhaji Shehu Rabi’u babban rashi ne a Kano – Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce, mutuwar marigayi Alhaji Shehu Rabi’u shahararren dan kasuwar nan a jihar Kano babban rashi ne ga al’ummar jihar Kano da ma kasa baki daya. Hakan na cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun babban mataimaki na musammam ga shugaban kasa kan kafafen yada labarai Malam Garba Shehu. Sanarwar […]

source https://dalafmkano.com/?p=10312&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=mutuwar-alhaji-shehu-rabiu-babban-rashi-ne-a-kano-buhari

Share this


Author: verified_user

0 Comments: