https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

5 Aug 2020
N-Power: Gwamnati ba ta yi alkawari daukar aikin din-din-din ba – Bala Chamo

Home N-Power: Gwamnati ba ta yi alkawari daukar aikin din-din-din ba – Bala Chamo
Gwmnatin tarayya ta ce ba ta yi alkawarin daukan ma’aikatan wucin gadi na N-Power aiki na din-din-din ba, bayan sun kammala wa’adin da ta dibar musu na shekarun biyu. Shugaban kula da shirin samar da ayyukan jin kai na gwamnatin tarayya a jihar Jigawa, Alhaji Bala Usman Chamo ne ya bayyana hakan a zantawar sa […]

source https://dalafmkano.com/?p=10130&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=n-power-gwamnati-ba-ta-yi-alkawari-daukar-aikin-din-din-din-ba-bala-chamo

Share this


Author: verified_user

0 Comments: