https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

13 Aug 2020
Neymar da Mbappe zama daram a PSG – Nasser Al-Khelaifi

Home Neymar da Mbappe zama daram a PSG – Nasser Al-Khelaifi
Bayan nasarar da kungiyar PSG ta samu da ci 2-1 a hannun Atalanta ta kasar Italiya a gasar cin kofin zakarun kungiyoyin nahiyar turai a birnin Lisbon ta kasar Portugal, tuni shugaban kungiyar, Nasser Al-Kehalifa ya magantu cewa ‘yan wasan kungiyar Neymar da Kylian Mbappe zama daram a kungiyar. Kwantiragin ‘yan wasan biyu kwantiragin su […]

source https://dalafmkano.com/?p=10451&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=neymar-da-mbappe-zama-daram-a-psg-nasser-al-khelaifi

Share this


Author: verified_user

0 Comments: