https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

10 Aug 2020
Pirlo: An daura kwarya a gurbin ta – Mancini

Home Pirlo: An daura kwarya a gurbin ta – Mancini
Tsohon kocin Manchester City, Roberto Mancini ya ce sabon kocin Juventus Andrea Pirlo, ya yi matukar sa a da ya fara aikin horaswa a rayuwar sa da kungiyar Juventus. Macini na kalaman ne lokacin da Pirlo ya zama kocin Juventus a ranar Asabar bayan da a ka karawa Maurizio Sarri wuta. Ya ce”Pirlo ya yi […]

source https://dalafmkano.com/?p=10329&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=pirlo-an-daura-kwarya-a-gurbin-ta-mancini

Share this


Author: verified_user

0 Comments: