https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

17 Aug 2020
Premier League: Joe Hart zai koma Tottenham

Home Premier League: Joe Hart zai koma Tottenham
Mai tsaron ragar kasar Ingila, Joe Hart ya na daf da kammala komawa kungiyar Tottenham a matsayin kyauta. Hart mai shekaru 33 tsohon dan wasan kungiyar Manchester City da Burnley kwantiragin sa yak are tun a ranar 30 ga watan Yuni. Hart,ya bar Manchester City ashekarar 2018, bayan da ya koma Torino ta kasar Italiya […]

source https://dalafmkano.com/?p=10529&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=premier-league-joe-hart-zai-koma-tottenham

Share this


Author: verified_user

0 Comments: