https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

15 Aug 2020
Premier League: Klopp ya zama gwarzon mai horaswa

Home Premier League: Klopp ya zama gwarzon mai horaswa
Mai horas da Liverpool, Jurgen Klopp ya zama gwarzon koci a kasar Ingila a gasar Firimiyar bana. Klopp ya samu nasarar lashe kyautar ne bayan da ya jagoranci Liverpool ta lashe gasar a karo na farko tun cikin shekaru 30 tare da kafawa kungiyar tarihi na hada maki 99, sannan ta baiwa Manchester City ta […]

source https://dalafmkano.com/?p=10489&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=premier-league-klopp-ya-zama-gwarzon-mai-horaswa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: