https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

13 Aug 2020
Premier League: Kofa a bude ta ke ga mai son dauka ta – Obi

Home Premier League: Kofa a bude ta ke ga mai son dauka ta – Obi
Tsohon kyaftin din Nijeriya, John Mikel Obi ya ce kofa a bude ta keg a duk kungiyar da ta ke sha’awar daukan sa. Obi mai shekaru 33 ya kuma lashe gasar Champions League da kungiyar Chelsea a shekarar 2012, wanda a yanzu haka bas hi da kungiya bayan ya bar kungiyar sa ta Trabzonspor ta […]

source https://dalafmkano.com/?p=10460&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=premier-league-kofa-a-bude-ta-ke-ga-mai-son-dauka-ta-obi

Share this


Author: verified_user

0 Comments: