https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

8 Aug 2020
Real Madrid: Rashin nasarar da mu ka yi laifi na ne – Varane

Home Real Madrid: Rashin nasarar da mu ka yi laifi na ne – Varane
Dan wasan bayan Real Madrid, Raphael Varane ya tabbatar da cewa rashin nasarar da su ka yi a hannun Manchester City wanda su ka ficce daga gasar cin kofin zakarun kungiyoyin nahiyar turai laifin sa ne. Varane ya yi kalaman ne bayan da su ka sja kashi a filin wasa na Etihid a hannun Manchester […]

source https://dalafmkano.com/?p=10287&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=real-madrid-rashin-nasarar-da-mu-ka-yi-laifi-na-ne-varane

Share this


Author: verified_user

0 Comments: