https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

11 Aug 2020
Red Card: Dan wasa ya kutufi Alkalin wasa saboda ya kore shi

Home Red Card: Dan wasa ya kutufi Alkalin wasa saboda ya kore shi
Dan wasan kungiyar Sporting de Mundial a kasar Ingila, ya kutufi alkalin wasa mai suna Satyam Toki a fuskar sa, sakamakon ya baiwa dan wasan jan katin  an wasan Magana. Lamarin ya faru ne a kasar Ingila ranar Lahadi a wani wasan sada zumunci yayin da dan wasan Sporting Club de Mundial ya janyo a […]

source https://dalafmkano.com/?p=10350&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=red-card-dan-wasa-ya-kutufi-alkalin-wasa-saboda-jan-kati

Share this


Author: verified_user

0 Comments: