https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

7 Aug 2020
REMASAB: Za ta hukunta masu zuba shara a wajen da bai dace ba

Home REMASAB: Za ta hukunta masu zuba shara a wajen da bai dace ba
Hukumar kwashe tsara ta jihar kano, ta bukaci al’umma da su kasance su zuba sharar su a inda a ka tanada tare da kaucewa zuba shara acikin magudanan ruwa musamman ma a lokacin da ake ruwan sama. Darakatan ayyukan yau da kullum na Hukumar, Alhaji Shu’aya’u Abdulkadir Jibrin ne ya bayyana hakan a zantarwar sa […]

source https://dalafmkano.com/?p=10276&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=remasab-za-ta-hukumta-masu-zuba-shara-inda-bai-dace-ba

Share this


Author: verified_user

0 Comments: