https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

11 Aug 2020
Sababbin alkalai 6 a Kano sun kama aiki

Home Sababbin alkalai 6 a Kano sun kama aiki
Majalisar kula da al’amuran shari’a ta kasa ta amince da nadin wasu sababbin alkalan babbar kotu guda shida a jihar Kano. Hakan na kunshe ta cikin wata sanarwa da kakakin kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya fitar a ranar Talata. Sanarwar ta ce, gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da nadin alkalan ne a ranar […]

source https://dalafmkano.com/?p=10348&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=sababbin-alkalai-6-a-kano-sun-kama-aiki

Share this


Author: verified_user

0 Comments: